Skip to content

"Mutum ne ko Aljan nace?"

Ya fada Yana kyarma don ban Jin zai iya yin abin Nan da ake cewa ta maza inji Mata wurin shanye tsoro da rudanin da yake ciki na ganin wannan bawan Allah da yazo a haidar din sa,

Sakina ta dube shi da wani irin tsoro da firgici ta fizgo maganar da kyarda Tayi mata wahalar yi tace 

"Mutum ne haka Allah ya kaddari zuwan shi DUNIYA da wannan suffar Mai saka imani da tsoron Allah", ta fada idonta shar kaf da hawaye.

"Kai Ina ! Ba zai yuwu ba, ya fada da wata irin fusata. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.