Skip to content

Da sunan Allah Mai Rahama Mai jinkai salati da Aminci marasa adadi su yi ta tabbata ga shugaban mu ANNABI MUHD S A W, da ahalin gidan sa madaukaka da masu bin su da kyautatawa har izuwa Ranar alkiyama.

Sakina ta kwankwasa kofar dakin balarabe gabanta na faduwa akan rashin tabbas din zai taimaketa.

Ta kwankwasa kusan sau uku batare da taji alamun za a bude ba, sai kawai ta murda handle din kofar, ga mamakinta kuwa sai taji ya bude. Ta Danna kanta ciki inda ta hango shi kwance akan katon gadon shi Yana ta sharar bacci tabbatar bai. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.