Funtuwa, Local Government Katsina States Nigeria.
Tunkwal tunkwal tunkwal. Sautin dakan da D'an Lami keyi a tsakar gidan, yake bada wannan sautin. Dakan yake abunsa, yana yi yana chab'e tab'aryar, yana wak'ar umar m sharif, yana tab'awa had'e da rik'e k'ugu.
Yanzu ma d'an dakatawa yayi da dakan gana duban Maryam dake wanki a duk'e a k'asa, fari yayi da ido, yana cewa "ke y'ar uwa ke kuma a haka zaki k'are da zaman gida, da bautawa wasu, ya kamata dai ki san abunyi kinji k'awalli. . .