Sai daya nutsu, sannan ya duba agogon hannunshi yaga ashe lokacin Azzuhur ma yayi. Don haka ya daura alwala, ya fita yana kokarin balle maballan links din hannun rigarshi.Ya sameta zaune akan kujera, da alama jiranshi take yi.Tana ganin ya fita sai itama ta shiga bandakin. Bata jima ba ta fito, da alama alwalar itama tayi.
Ya kalleta kasa-kasa, "Muje ko?" ya tambaya yana yi mata nuni da inda ya shimfida abin sallah biyu. Ta bi shi ya ja su jam'i.
Daga nan suka hada kayansu suka bar ofis din.Wata restaurant suka fara zuwa, daga. . .
Thank you. Can’t wait for the next update
Muna biye
Wayyoo an bar mu a dahu
Update please. A bamu Barka da sallah
Ayya jeeddah kin manta da mu
Jeedda kin manta da mu. Please update
Please next update.
Thank you as you do
Jiddodo ya ake ciki ne?
Sai an zo wajen dadin saboda Allah sannan kike katsewa kuma sai a yi wata da watanni ba update 😔