Skip to content

Bata san ko wacece mahaifiyarta ba, bata san dangin mahaifiyarta ba. Tana da dan insight na mahaifiyarta a lokacin yarintarta kafin batan mahaifiyarta. Tana tuna daren da abin ya faru daki-daki, a kowane lokaci a cikin rayuwarta. Ta yaya ma zata manta da wannan rana? Bayan koda yaushe ta kasance cikin mafarkin abinda ya faru?!

Tana tuna irin kauna da soyayya da iyayenta suka nuna mata lokacin da tana yarinya. Amma suma wadannan in pieces take ganinsu, vividly.

Abinda tafi tunawa sosai kuma da kyau, shine lokacin data farfado daga hatsarin daya rutsa musu, wanda kuma ya tarwatsa mata. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

14 thoughts on “Kauthar 4”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.