Skip to content

“THE ARCHITECT”

Tsaye yake jikin ‘railer’ din data kare wata matattakala daga dan saman tudun katon jan dutsen cikin ‘park’ din Sunset Estate, dutsen yana bulbular da ruwa garai-garai kodayaushe. Ruwan sai kaga yayi tsiriii zuwa sama, sannan ya gangara ya sauka kasa a hankali, one of the very fabulous moments dinsa shine duk yammacin da yake kasancewa a nan gurin, idan rana ta tafi zata fadi cikin Estate dinsa.

A daidai wannan lokacin tunanin yadda sabuwar rayuwarsu zata fara a yau kawai yake yi, yana kuma kallon kudurar Ubangiji dake cikin faduwar rana, wanda yayi daidai da jin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.