Skip to content

Ta samu kujera ta zauna a waiting lounge na ganin likiciyar, bata dade da zama ba wata farar mata da ba zata fice tsararta ba itama tazo ta zauna a kusa da ita, bayan tayi wa Safiyyah sallama. Sai zuba kamshin Humra matar take.

Suna nan zaune matar na amsa waya lokaci-lokaci, can kuma ta jefa wayar a kyakkyawar Jakarta, cike da shishshigi ta dubi Sophie, don taga kalar hutu sosai a jikinta itama, ita kuma dama da irin kalar wadanda take kawance kenan, sai ta hau jan Sophie da hira kadan-kadan babu alamu na bakunta, ko irin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.