Skip to content

Watakila Allah ya nufeta da zuwa Standard Hospital ne yau don ta samu mai taimaka mata, don haka bari kawai tayi kundumbala ta bi shawarar Ammara, wannan dogon bayanin na likitoci ya isheta, bata ko son sake jinsa.

Tana wannan tunanin sai ga Ammara dinma ta fito itama daga ofishin likitar, take gayawa Safiyyah cikin far’a.

“An daure min bakin mahaifa (IUCD insertion), muna iya tafiya yanzu”.

Suka fito tare, Ammara ta bude motarta wata kankanuwar (Peageout 507). Ta bude ta shiga ta kuma mika hannu ta budewa Safiyyah kofar gefenta tace,

 “in har kin yarda da shawarata. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.