Skip to content

Dama dai yau tun safe yake fama da faduwar gaba, don haka jikinsa ya gama bashi ba lafiya ba, jikinsa har tsuma yake a lokacin, yace Sabah ta hada shi da Anti Dije.

Sun dade suna magana na cankar ina zata je, don itama Anti Dije duk da tana cikin sabga yanzu hankalinta yafi daukuwa ga ina Safiyyah ta shiga, ta tabbatar masa bata san ina Safiyyah taje ba, kuma bata da kawaye a nan Zaria. Cikin fara shiga damuwa Zayyan yace, to gashinan tahowa Zariyan yanzu, su hadu su san abin yi, in cigiya zasu bada su bada cigiyarta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.