Skip to content

Can anjima sai gashi ya dawo tare da nurse mace guda daya. A lokacin tana tsane hawayen idanunta tana harhada kalaman da zata yi masa bayani dasu a ranta, don kawar da zargi data lura ya samu muhalli a zuciyarsa da wanke laifinta. Suka shigo shi da nurse din, ganin ta farka kuma ruwan da aka saka mata ya kare sai Nurse din ta cire mata ruwan da allurar dake hannunta don ta huta.

Tace “to kukan na menene kuma Mrs. Safiyyah Rafindadi? Bayan gaki ga Oga a gefenki, tunda ya kawo ki ko sau daya bai zauna ba, yanata. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.