Skip to content

Tun daga lokacin ne, ya shiga tunanin neman solution ga wannan matsalar tasu, don hankalin Safiyyah ya kwanta, shima ya huta da kwarzabar da yake sha a wajen Mama Fatu, akan zancen rashin haihuwarta. Ba don rashin haihuwar Safiyyah ya dameshi ba, ko ya zame masa matsala a cikin son da yake yi mata, ko ya zama nakasu a cikin rayuwar aurensu ba. Sai don kawai ya samo musu kwanciyar hankali bakidayansu.

Dole ya sauka daga fushin nasa, yasa hannu ya dagota ya tallafota zuwa jikinsa, amma bakinsa da ya tafi yake sumbatarta kusufa-kusufa, bai yi shiru da yi. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.