Skip to content

*****

Zayyan sai ya rintse idanunsa a hankali, daidai sanda tunaninsa ya zo nan, yana mai tuno kyakkyawar fuskar jaririn da ya gani a ranar, dan su shi da Sophie, sai ya ji komai na memories din wancan lokacin ya dawo masa sabo. Wato lokacin rayuwarsu daga shi sai Safiyyah a gefensa. Amma a hakan ya daure ya cigaba da tunano al’amuran da suka gabata din, a kokarinsa na nemo maslaha da warwara, wadanda duk ba masu dadin tunawa bane a gareshi.

Abin kunya da bakin cikin da yafi kowanne girma a gareshi shine, daga Mama har yaranta duka aka. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.