Skip to content

Kulawar mijin kwarai irin Arch. Zayyan Bello Rafindadi, da addu’ar caring iyaye masu riko da addini irin nata, sun taimaka matuka gaya wajen dawowar nutsuwar Safiyyah, bayan rashin IVF babyn da suka yi. A kullum yana karfafata da cewa “data haihu, da bata haihu ba shifa yana sonta a haka, she will forever remain his ALTER EGO, sa’annan the only partner da yake son ya rayu da ita a duniyarsa da lahirarsa.

 Ba wani abu wai shi rashin haihuwa da zaisa ya juya mata baya. Yana rokon Allah ya taya shi akan hakan. Shi ita ya aura. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.