Skip to content

Katse sa Dadyn yayi ta hanyar faɗin “ Duk inda kuku kubar abinda kuke yanzu ku sameni a gida, bansan wani uziri kuzo kawai, ” yana gama faɗar haka ya katse wayar

Kallon su sauban ɗin fahat yayi kafin yace “ Dady yace muzo yanzu duk abinda muke mu barshi muje kawai”.

“Kai fahat taya ka bari kanka yayi marfi miyasa baka bashi wani uziri ba sai kace bama kusa ”.

“Cewa yayi bai son wani uziri muje kawai ” fahat ɗin ya faɗa cikin ƙosawa yana nufar hanyar da zata kaisa ga motar su, ba don ransu ya so ba suka. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.