Skip to content

Sireenah na makewayi tana wankeshi saboda zarnin da taji yana yi taji sallamar Baba da mama cikin gidan da sauri ta saki tsintsiyar ta fito aguje tana tsallen murna da jin daɗin ganin har mahaifiyarta taji sauƙi cikin ɗan lokaci, da sauri sireenah ta sjinfiɗa tabarma abakin kofar ɗakin mama inda take shinfiɗawa ta sha iska ko babu ciwo, mama da hajiya Farida suka zauna shi kuma Baba ya fice don gudanar da uzirinsa.

Sai da mama da hajiya farida suka jima suna fira kafin hajiyar tamiƙe da shirin tafiya, haka kawai gaban sireenah ya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.