Skip to content

Mulmushi sireenah tayi kafin tace “ Niko yaya sai nake ganin me zai hana ka zuba su duka a kasuwar kafin nan da wasu ƴan watanni muga me ubangiji zai yi tunda ba musan gaibuba, ”

“Wai ni ko sireenah ko kin daina sona ni kaɗai nake kiɗina da rawata ”.

“Haba yaya kaima ka saki ko da wasa ka fara irin wannan hasashen a zuciyar ka”. ta faɗi cikin sigar shagwaɓa tana turo baki

“Amma sireenah ina tsoron wani ya yiman shigar wuri ya yi man ƙafa ya kuma wargaza dubun soyayyar da mukai shekaru muna gina wa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.