Skip to content

Tunda Alhaji Hamisu ya gama jin zancen Josep zufa ke keto masa saboda irin asarar da zayayi ga ta kuɗin gyara ga ta rasa kwangila don haka ya zama dole gobe ya isa garin Legos, saboda akwai ababen sirri ajikin injin ɗin wanda dole sai yana nan za a iya gyaran, don haka cikin daren ya kira akai masa komai na tafiya a jirgin sama.

Kafin ya shiga kiran lambar wani mai masu gyara ɗan kasar china,sukai magana.

Washe gari tun ƙarfe bakwai na safe ya isa Yola internasional AIRPORT ya hau jirgi sai Garin Legos.

Faisal cikin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.