Skip to content

Dam! Dam!! Zuciyar Sireenah ta buga da wani irin ƙarfi, kafin ta fara kallon hajiyar cikin tsananin mamaki ta na mai zaro idanunta waje cike da firgici kafin tace “ gaskiya ba zan iya ba ki dai nemi wata buƙatar amma banda wannan ”. Kwantar da hankalinki yarinya wannan ba wani abun ɗaga hankali bane abune mai sauƙi domin kuwa aure ne ba irin wanda kike zato ba aure ne gajere na ɗan wani lokaci saboda shi wanda zaki aura kwanansa ya kusa ƙarewa barin duniyar zaiyi ”.

“To amma hajiya me yasa sai ni, gaskiya ni ban cancanci haka ba ina da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.