Skip to content

Cikin kwarewa da iya munafurci matar ta hau faɗin “ jikkata na bashi yayi man dako zuwa bakin gate, daga shiga nan shagon har ya zage jikka ya ɗaukar mani waya (iphone 11) kuma mintina goma da ya huce na sayeta kunma ga rasiɗin wayar sai a duba ” tana maganar tana nuna musu wata takarda dake hannun ta.

Take wani ya amsa ya duba tabbas rasit ne na (ipone 11) kuma mintina goma da ya huce aka sayeta, take aka fara yima Baba hayaniya akai wasu na faɗin “ malan ka fito mata da wayarta tun kafin mu fara dukan ka a. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.