Skip to content

MUBI

Barister Abdulhakim Umar D. Laushi ne zaune a katafaren falon gidan su na alfarma, ya ƙurama zabgegiyar Tv ɗin dake manne da bango ido kamar wanda yake kallon abinda ake haskawa a cik, Amma kuma a baɗini tunaninsa yana akan wacce baiwar Allah'r sireenah shi sam ji yake a jikinsa bata da laifi , saboda batai kama da wacce zata iya kisa ba, sai dai kuma take tunaninsa ya sauya tunowa da yayi cewa mugu bai da kama, kuma ba a gane nagari a fuska, sai dai ko ma menene bazai bari jinin ƴar uwarsa ya tafi abanzava sai. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.