Skip to content

Da sauri sireenah ta ɗago ta kallesa saboda yadda taji kalaman sun ratsa zuciyar ta batai zatan zai iya jifarta da kalamai masu sanyi irin haka ba, musamman ma sunanta da taji ya furta tamkar don shi aka yisa.

Ci gaba yai da cewa “ komai yazo ƙarshe insha Allah don ina mai tabbatar maki da cewa zaman kotu na gaba zai zama zama na ƙarshe don za'a wankeki ina mai tabbatar maki da hakan da izinin Allah kuma sai an sanar da duniya cewa sharri akai maki, ki daina kuka domin har cikin zuciya ta nakejin cewa sharri akai. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.