Skip to content

“ To yanzu zaki iya cigaba da tatsuniyar taki domin kuwa har abada wayar nan ba zatazo hannunki ba, kuma ba zan gode abinda yake ciki ba, don haka ki sauri ki fasa kwan tun kafin warinsa ya ga bayan ki. ”

Zaro idanuwa hajiya Farida tai kafin tace “ A'a yaron nan zan baka lokaci kai tunani yadda ya kamata kar kazo daga ƙarshe kana cizon yatsa ko ka yi dana sani marar amfani don haka kadaiyi tunani. ”

“ Babu tunanin da zanyi Hajiya idon zaki faɗa ki faɗa idon kuma zance kike so to zan fita na barki kita faɗar duk. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.