Skip to content

Yakai ƙarshen maganar yana ƙoƙarin tayar da motar , yayi mata key suka soma ratsa kwalta, karaf idon sireenah ya sauka akan yaya Najeeb da yake zaune bisa mashin na acaɓ, ai take sireenah ta wage baki ta ce "yaya Najeeb ka taimakan zasu lalataman rayuwa, aiko karaf sai a kunnansa, cikin ruɗewa yasa mai acaɓan ya biyo bayansu har cikin GRA, ba ƙaramin artabu akasha ba kafin Najeeb da mai acaɓar sukayi nasarar tafiya da sireenah suka barwajan aguje, saboda mugun dukan da sukai masu don kwance suka barsu, amma fa sun sha wuya don har. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.