Skip to content

“Baba ba zamu rasata ba da ikon Allah muje wajanta mugani inyaso ko wani Asibitin sai mu kaita mu koma Take yanayin Baba ya sauya fuskarsa tai sukuku kamar wanda aka cirema lakka yace “ sauƙi sai ga Allah sireenah don lamarin har tsoro yake bani gashi na barota da Alkhasim, likitocin sunce babu wani abu da zasuyi sai ankawo Allurar da maganin kuma tunda naga baki dawoba nasan babu nasara ina tsoron rasa matata sireenah yanzu meye abinyi ”. Baba yakai ƙarshen maganar yana goge kwallar da ta fara zubo masa domin kuwa kamar ya fashe da kuka haka yake. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.