Faisal kako san da wa kake magana to ka dawo cikin hayyacinka domin kuwa Hajiya faridace a gabanka ƙawar momyn ka kuma yanzu zan kirata na sanar mata da komai ta san duk abinda ke faruwa, domin kuwa indai sireenah ce tafi ƙarfinka don kuwa ta dawo ƙarƙashin ikona kuma mallaki na kai da ita sai gani sai hange, kai da jikinta ko nan gani nan bari ɗumamen mayiya ”.
“Au dama ta gayyatokine don kizo ki jaman kunne, to baki isaba wallahi don ganinki babu abinda zai sauya, ni zakima barazana da kiran momy to idon kin tashi ki. . .