Skip to content

Caa! Matan da ke cike da falon suka yi ma Aisha, wanda mafi yawansu danginta ne da kuma na Khamis. Kalmar rashin kyautawa ce ta riƙa fitowa a bakin mafi yawansu, domin ba haka ake siyasar karɓar kishiya ba. Anty Rahama, wadda ƙanwa ce ga Khamis ta ce, "Aisha kina tare da wahala, tunda har ki ka ƙallafa ma ranki baƙin kishi."

Duk mutunta junan da ke tsakanin Aisha da dangin Khamis bai hana ta murje ido tare da duban Anty Rahama ba ta ce, "Ji Anty Rahama da wata magana, to wallahi ku kuka ga wahala. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.