Skip to content

Shirye shiryen biki ake tayi gadan gadan musamman ma daga bangaren Dr ƙaraye wanda ya zaman masu wani babban shagali, kai kace bikin fari ne zaiyi. Duk kan su a cikin zumuɗin ranar bikin suke da son ganin Hafsah duk da ya nuna musu ita a hoto. Mum kamar ma tafi Hafsa murna da wannan bikin, shirye shiryen kawai take, kana ganin ta Kaga wadda ke cikin farinci kai kace autar tata auren fari zatai, sam kamar ta mance Hafsan da ta taɓa aure harda yara huɗu. Kayan lefen da aka kawo suka kuma sanya Mum cikin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.