Skip to content

Cikin kukan ta ce, "Yaya Abdul..." Ya katse ta da cewa, "Babu wata magana da za ki sake faɗa mini, ki sakar mini ƙafa na tafi."

Ƙara sautin kukan ta yi ta ce, "Don Allah ka tsaya ka saurare ni, yaya Abdul yanzu ashe ba ka fahimce ni ba duk zaman da ka yi da ni? Ka tuna fa tun ban san kaina ba kake reno na, idan har akwai wanda zai faɗi haƙiƙanin halin mutum to babu shakka malaminsa ne. Yaya Abdul ban yi tunanin ko a mafarki za ka iya furta waɗancan kalamai. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.