( Ƴar Aiki ko Matar Gida)
Gabatarwa
Dukkan Yabo da kirari da jinjina sun tabata ga ubangiji Mai kowa Mai komai maiyin yadda yaso d y bani dama d iko na fara rubuntun wanan littafi , Abin d zanyi daidai Allah kabani iko Abin d zanyi kiskure Allah k haneni d rubutawa , in Ang a ba daidai ba Amin afuwa ajizancin Dan Adam ne```
Indo ! Indo !! Indo!!!
Naam Aunty !
Ba k iji ni ba ne tun dazu ina ta kiranki kin min shiru?
Aa wallahi Aunty ban jiki bane d zan fito kiyi hakuri dan Allah. . .