Iyayen nawwara nada Hali ba laifi sunfi karfin komai a gidan su ,sunada rufin Asiri ..
Koda sukaje gdn d Indo ,yaune shigan Indo gidan na farko ,suka gaishe da ummah su nawwara ,ta karbi Indo cikin sakin fuska d fara'a Indo ma nata girmamata ,daga Nan d'akin nawwara suka shiga sunata Hira ,yau Dadi y kasheta gata ga Indo acikin gidan su ...
Sunata Hira kamar sun shekara ,har nawwara take cemata Indo sunanki fa Aisha Amman kike amsa Indo ...
Indo tayi dariya tace wlh Nima dai yanzu bana son sunan innace t ke kirana dashi shikenan 'yan gari. . .