Skip to content

Ya wuce d'akin shi Dan kwanciya.

Sai d yayi nisa yace musu sai d safe .....Indo ta zata d yaransa yakeyi Dan haka Bata tanka Mai ba" tadai bishi d ido...

Shi Kuma Jin shiru yasa shi juyowa yana kalon ta ....ita ko duk jikin ta ya Mata sanyi ganin Ashe da ita yake, cikin raunaniyar murya tace sai d safe dadyn su Noor kanta a kasa Tana wasa d hanun Noor.

Ganin yanayin ta ,yasa y had'iye Abin da zai furta ,yace Allah y bamu Alkhairi kawai y sa Kai.

Itama Basu Jima ba ,ta kwashe su. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.