Ita ko Nawal tana ta tubka da warwara har Group d'in su na WARWARE MATSALOLIN MU takai sirrin gidan nata , dake Admin din Mai hankali ce ta Bata shawara akan ta bi ahankali ta samo wuyan gidan ta kafin taci gaba d Aiki.
sanan Kar ta sake t ketare umarnin mijin ta saboda nadama Mara amfani,har ta Mata nuni Kan cewa Kar ta tsaya kalon ruwa kwado ya Mata kafa , Kar tayi mamaki reshe ze iya juyewa da mujiya ta dinga Mata gugar zana dai (kukan kurciya jawabine)
Aiko NAWAL tace haba! Allah y sawake ,duk yadda kuke. . .