"NAWAL gidan su ta Fara nufa ,ganin ta cikin wani yanayi yasa mama tmby ta ko lpy?
Nan t ke fad'ama mama duk Abu buwan d y faru harda k'arin na abin da be faru ba , har Abban ta shima yaji tun kafin ya tabatar da gaskiyar 'yar tasa , a tunanin shi bega laifin Yar tasa ba Dan ganin ta yi k'ok'arin neman n kanta Dan ta zama wata da duniya zatasan da ita.
Ita ko mama fad'a ta Fara yi Mata na tsakani d Allah Tana nuna Mata Tabi umarnin mijin ta matuk'ar. . .