Skip to content

Nawal hankalinta kwance har ta spending wuninta a gidansu ,Dan ko gidan Aunty nata bata je ba, sai da aka kira magriba sanan ta wuce hospital .

"Tun shigowar Huzna gdn Ammy SAFWAN yaji wunin gidan na nema ya gagare shi Dan b abn d yake hangowa a zama wuri daya shida huzna sai takura Dan y gama tsanan d'abi'un d take nuna Mai ,Dan haka y fara tunanin tsare gida inko Taki Kama kanta barin gidan zeyi .

Huzna bayan shigan t d'akin su twins ta rage kayan jikin ta ,ta shiga wanka Dan sake d'aukan wanka. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.