Skip to content

"Nawal kuka takeyi bil hak'i da gaskia cikin zuciyar ta Kuma Taki yadda Akan koranta da SAFWAN yayi ne take kuka har ga Allah tanajin ba dad'i akan sabanin d y shiga tsakanin su .

Amman kafiya ,taurin Kai ,tsatsauran ra'ayi ,d taimakon shaid'anin da yake buga Mata gangarsa Mai zakin d ita kadai takeji ,yasa Taki gane tayi badaidai ba bare ta lalubo hanyar banhak'uri .

Tana cikin kuka doccas d wata k'awar t sukazo suka Fara rarashin t ita k'awar doccas d'in musulma ce ,Amman musulinta tayi ,lender sunan ta daa,

bayan. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.