Hmmmmm! Safwan ganin ba Sarki sai Allah yasa y rufe ido y kwasa kamar y kwashi Kashi y tura Mata ,y rufe y bar dakin har Yana manta kayan d y d'ebo Mata ,har y fita zai rufo d'akin y tuna ai y bar kayan ,sanan y koma y kwaso zuciyar sa cike d tunani kala2.
Cikin wani bag y had'a musu kayan gaba dayan su y d'auko musu sabon brush d MacLean Dan y Kai musu duk y had'a cikin jakar.
*****NAWAL jiki ba kwari ta wuce gidan su .
Ganin ta d sasafe mama. . .