Skip to content

Bayan NAWAL ta koma dakin ta d'an taba bacci sanan t koma chart ,tanata nad'an bayan 'yan Groups din su .

Mama dai saitayi kamar zata tbmy NAWAL Abu sai Kuma ta saurara ,shiko Abbah ko ajikin shi y yadda 100% da bayanan 'yar tashi Dan haka ba wani damuwa a tare da shi

*****

Huzna dai har yanzu neman inda zataga dogayen rugunan Nan take ,ta kasa gano inda suke ,har kayan su twins sai d tayi bincike aciki batare d kowa y ganta ba ,bataga Alamar nasu bane .

Noor da haneef, da Janna sunata sauraron tatsuniyar d Indo. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.