"Bayan shigan Indo gida itama sallar t gabatar ta umarci su Noor d suyi salla su, cikin himma suka karbi buta sukayi Alwala t shimfida musu salaya a tabarmar Inna sukayi sallah.
Bayan sun idar ,Indo t zubo musu Abinci tuwon farar shinkafa Yar hausa d miyar taushe d Naman miyan su n 150 suka watsa wai Dan miyar tayi armashi.
Sunaci suna Santi ,Dan akwasu d son Abincin gargajiya irin haka itako momyn su b kasafai take so ba Dan ko miyar taushen t d agushi takeyi ko kwai ,suko d gyada sukayi d kabewa su Haneef harda Kari. . .