Safwan ya kasa zuwa gidan Ammy har aka kwana aka hantse.
NAWAL ma t ki idar d sak'on mama ,Yar sai d mama tace wai baki fada Mai sakona bane NAWAL shi dadyn su Noor din?
"NAWAL tace laa mama n sha'afa Kuma munyi waya dashi f Amman ze kirani anjima zan Gaya Mai ,Koda bana gidan Nan Dan yau zanje gidan kawata lailai daga can zan wuce Aiki .
Mama tace karkiga Dan mijin ki y barki ki dawo gida kafin y dawo ki dinga tafia sakaka kamar tinkiya fa ,kin Gaya Mai Zaki gidan natane ko aikin. . .