Bayan NAWAL ta fito dg watsa ruwa tayi sallah ,sanan ta afkama Abinci d ci .
Kiran Indo tayi tatambaye ta dadyn su Noor y dawo ne, Indo t sheda Mata y dawo yaci abinci y fita, tace ok ,su Noor sunci Abinci sosai ko ,tace eh sunci tare ma suka fita d dadyn su ze saukesu a makarantar .
Tace ok hakan ,yayi jeki karasa aikin ki (Allah sarki su injin sarkin Aiki)
Nan Indo t koma kitchen Dan karasa wanke wanken ta .
Wace Ce Nawal?
Nawal Yarinyace ga Shareef Ahmad 'yace Kuma ga hasiyatu tanada kanne 3 maza biyu mace. . .