"Ba Alhj ba hatta Yaya ya tsorata d kalaman safwan"
"Shi ko Alhaji cewa yayi ya tafi resting room y huta tukunna sayi mgn ,safwan ba tare d y firta ko ufan b y nufi inda suke hutawa shida yayan shi inshnzo gidan.
Ganin yanayin d k'anin shi yake ciki yasa y bishi Dan kwantar Mai d hankali.
Shima Alhj ciki y shiga.
Tunda Ammy ta ganshi tasan akwai wani Abu ,duk da yayi duk Mai yiwuwa wajen ganin y kawar d fushin fuskar shi"Amman Ina tsawon shekarun d suka yi d Ammy tun Auren saurayi d budurwa. . .