Skip to content

"Safwan kwana yayi Yana tufka d warwara akan Al'amarin burinshi y zeyi y Aure Indo duk d ba digon sonta a cikin ranshi ,Kuma yanada dama iya sakin t d'aga baya ta samu Wanda takeso ta aura daya baya shi Kuma y sake auran wata matan d yayi yanaso fiye d son d Yama NAWAL..

Da wanan tunanin ya kwana .

Bayan Alhj su safwan y dawo gida ,Ammy taje sukayi magana t fahimta dashi akan safwan ..

Alhj yace a rabu dashi ,shirme yake wane irin zama zeyi d ita d betaba cewa Yana sonta ba ko so yake. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.