Skip to content

"Ussaina aka Bari dasu Noor a gida gudun Kar aje dasu asibiti , su dami dadyn su .

A rikice su Alhj suka Isa asibiti lokacin safwan nata rawar sanyi Yana neman agajin Abin rufa ,ahaka su Yaya suka same shi .

Koda Alhj y ganshi y fara tmby shi lpy meya sameshi ? Tun yaushe y fara rashin lpy haka ba lbr?

Safwan ko magana be Sami damar yima Alhj su ba" sai Hafiz ne y bama Alhj amsa d tun zuwan shi office suka kula da yanayin shi "sukaga Alamar kamar baya Jin Dadi .

Zuwa wani lokaci jikin shi yayi zafi ya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.