Skip to content

Haka zuciyar NAWAL ta karaci Radadi d Jin zafin kalaman safwan d Yaya har Ammy ,Dan seda t Kara Dora aniyar rashin sasauta musu ko t dawo gidan safwan..

Safwan dai Yana asibiti yana samun kulawan Likita d Ammy yayin d Abba y d'auki hassana Dan rakiya zuwa gidan Inna domin fad'in bukatar safwan.

Indo nata koyan d'inkin t yau har Aunty Mai d'inki ta dauketa sun shiga kasuwa Dan siyo kayan jakankuna d sold din takalmi Dan Indo d gaske take haik'an ,sunata siyayan su Ana nuna Mata duk inda ake siyar d kayan. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.