Koda y farka sai ya juya kwanciyar shi Aiko tacigaba d magiya d kwarkwasa Tana kashe Mai murya Tana Mai magana akan y tashi yaci Abinci .
Ganin inbai tashi ba bazata barshi ba Dan haka yace ta tafi zai tashi yaci .
Ta makale murya ta fara Mai magiya ,jarabar nacin ta yasa y tashi t zubamai tanata binshi d kalo shiko tura Abincin kawai yake ..
Can t fara Mai mgn Tana tmby shi sai yaushe NAWAL din zata dawo garin?
Nan y Sami amsar Bata a dakile , sai next week zata dawo ,Aiko hakan Yama huzna daidai zata isar da. . .