Skip to content

Bayan isar su Alhaji da Yaya gidan Inna suka gaisa .

Ta kwatanta musu gidan Abban su nawara ta musu bayani Kan dashi zasuyi magana ,hakan y musu Dadi sakamakon shigowar namiji cikin su .

Bayan sunje gidan sukasa aka musu sallama d Abban nawara .

Cikin fara'a d tarbar kirki y karbe su, ya kaisu masauki .

Bayan sun gaisa ,alhj fara jawabi "

"Abban nawara be katse shi ba har seda y idar "

Acikin maganganun Alhaji Akwai zurfin tunani d alamun karamci d zasu nunama lndo ,sanan hassashe n nunawa in ta Aure yaron kamar bazata Sami matsala ba kawai dai Abban. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.