Skip to content

Bayan kowa ya watse daga Inna sai aunty zainab sai nawara d Indo ,su aunty zainab suka matsama Indo sai taga kayanta ,badan taso ba amince ta bisu "suna d'agawa suna nuna Mata,wani ta kala wani taki kalo dan basune agabanta ba,nawara sai tsokanar ta take Tana ware Wanda zata dinga d shagalin biki afadar kawar tata"

"Ita dai lndo harara take makoma nawara, itako sai gwalo take Mata.

Inna nata karantar yanayin jikar tata Dan t tabatar d tayi naam d Auren ko haryanzu Bata gama Amincewa ba, tunanin ta y Gaza gano Mata hakan ganin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.