Skip to content

Ranar Ango safwan kwana yayi Yana tufka da warwara, da kyar y Samu yayi bacci.

*****Nawal anata Aiki cikin kwanciyar hankali ,duk wata tanajin Alert ,Bata d wata matsala ,yara ko tasan Dole su nemeta ,safwan ko tasan yanacan Yana fama d begenta tunda har takai ga har y kaima asibiti ziyara sanadin rabuwa d ita d yayi ,fada ne kawai bazeyi ba .

Ayanzu ma ta kusa gama night duty ,tsakanin ta da mama kuwa yanzu ba yabo ba falasa ta zuba musu Ido ita d Abban ..

Tun lokacin d ta koma asibiti bayan sati biyun d Likita y d. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.