Skip to content

"Safwan ya shaga Daki ya kwanta ya dinga tariyo maganar Ussaina",

Shi bai ma taba wani tunanin bada yaran shi ze tafi ba ,in be tafi dasu ba to waye ze bashi farin ciki a gidan? Su Noor ai sune ginshikin zaman gidan .

Cikin tufka d warwara y kwana ranar .

Bayan gari y waye ,huzna ta adabe shi d Kiran waya y dinga Danna Mata busy ,yaki daga wayar ta .

Bayan y shirya yaje ya gaishe da Ammy d Alhj su y karya yayi Shirin tafiya office ,y musu sallama .

Ammy ta dawo dashi d cewa ya yi kokarin zuwa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.