Skip to content

"Safwanyay shaga daki ya kwanta ya dinga tariyo maganar Ussaina"

Shi beai a taba wani tunanin bada yaran shi ze tafi ba ,in be tafi dasu ba to waye ze bashi farin ciki a gidan ?

Su Noor ai sune ginshikin zaman gidan .

Cikin tufka d warwara y kwana ranar .

Bayan gari y waye ,huzna ta adabe shi d Kiran waya y dinga Danna Mata busy ,yaki daga wayar ta .

Bayan y shirya yaje ya gaishe da Ammy d Alhj su y karya yayi Shirin tafiya office ,y musu sallama .

Ammy ta dawo dashi d cewa ya yi kokarin zuwa y. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.